'Yan ciranin Afirka
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Mai yasa 'yan Afirka ke hankoron shiga Turai?

Rahotanni sun nuna cewa dubban 'yan Afirka sun samu kansu cikin mawuyacin hali a Libya, a kokarin shiga Turai.