Media Player
Umar M Shariff
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti
14.01.2018

Kun san wakar da Umar M. Shariff ya fi so?

Kalli tattaunawa da shahararren mawakin nan na fina-finan Hausa Umar M Shariff inda ya bayyana yadda wakar da ya fara da kuma wakar da ya fi so a duka cikin wakokinsa.