Gasar Hikayata: Saurari Labarin Hangen Dala
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Gasar Hikayata: Saurari Labarin 'Hangen Dala'

A ci gaba da kawo muku karatun labarai goma sha biyun da suka cancanci yabo daga labaran gasar Hikayata ta bana, a wannan makon za mu kawo muku labarin 'Hangen Dala', na Suwaiba Abdullahi, Unguwar Minannata, a birnin Sakkwaton Najeriya.

Halima Umar Saleh ce ta karanta labarin.