Hotunan yadda aka yi bikin sabuwar shekarar 2018 a duniya

An gudanar da bikin murnar sabuwar shekarar 2018 a fadin duniya.

A Yogyakarta da ke Indonesia an yi wasan wuta cikin dare don murnar shiga sabuwar shekarar 2018 Hakkin mallakar hoto Getty Images
Image caption A Yogyakarta da ke Indonesia an yi wasan wuta cikin dare don murnar shiga sabuwar shekarar 2018
Wasan tartsatsin wuta na murnar sabuwar shekarar 2018 da aka yi a gabar tekun Victoria Harbour da ke Hong Kong Hakkin mallakar hoto EPA
Image caption Wasan tartsatsin wuta na murnar sabuwar shekarar 2018 da aka yi a gabar tekun Victoria Harbour da ke Hong Kong
Yadda aka yi wasan tartsatsin wutar a Kuala Lumpur da ke Malaysia Hakkin mallakar hoto EPA
Image caption Yadda aka yi wasan tartsatsin wutar a Kuala Lumpur da ke Malaysia
A wani wajen bauta da ke Indonesiya kuwa fitillu aka kunnawa mutane don murnar sabuwar shekarar Hakkin mallakar hoto Reuters / Antara
Image caption A wani wajen bauta da ke Indonesiya kuwa fitillu aka kunnawa mutane don murnar sabuwar shekarar
An kunna abun tartsatsin wuta a wani bene mai hawa 123 a birnin Seoul, na Koriya Ta Kudu Hakkin mallakar hoto EPA
Image caption An kunna abun tartsatsin wuta a wani bene mai hawa 123 a birnin Seoul, na Koriya Ta Kudu
A birnin Alkahira na kasar Masar kuwa wani mai shigar Fada Kirsimas ne ya kada kararrawar shiga sabuwar shekara a wata kasuwa Hakkin mallakar hoto EPA
Image caption A birnin Alkahira na kasar Masar kuwa wani mai shigar Fada Kirsimas ne ya kada kararrawar shiga sabuwar shekara a wata kasuwa
A tsakiyar birnin Jakarta ma an kawata sararin samaniyar da hasken tartsatsin wuta Hakkin mallakar hoto Reuters / Antara
Image caption A tsakiyar birnin Jakarta ma an kawata sararin samaniyar da hasken tartsatsin wuta
A Singapore kuwa an yi shagalin murnar shiga sabuwar shekarar ne a bakin gabar teku Hakkin mallakar hoto EPA
Image caption A Singapore kuwa an yi shagalin murnar shiga sabuwar shekarar ne a bakin gabar teku
birnin New York kuwa wasu masu murnar sabuwar shekarar abun rufe fuska suka sa mai dauke da rubutun 2018, sun kuma saka kayan sanyi sakamakon hunturun da ake yi Hakkin mallakar hoto Reuters
Image caption A birnin New York kuwa wasu masu murnar sabuwar shekarar abun rufe fuska suka sa mai dauke da rubutun 2018, sun kuma saka kayan sanyi sakamakon hunturun da ake yi
An yi wasan tartsatsin wuta na murnar sabuwar shekarar a gabar tekun Sydney Harbour a Australia. Hakkin mallakar hoto EPA
Image caption An yi wasan tartsatsin wuta na murnar sabuwar shekarar a gabar tekun Sydney Harbour a Australia.
Kudu maso gabashin Melborne ma sun yi murnar sabuwar shekarar da fitilu masu tartsatsin wuta Hakkin mallakar hoto EPA
Image caption Kudu maso gabashin Melborne ma sun yi murnar sabuwar shekarar da fitilu masu tartsatsin wuta
Wasu na yin addu'a a wurin bauta da ke Sri Lanka na murnar sabuwar shekara Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption Wasu na yin addu'a a wurin bauta da ke Sri Lanka na murnar sabuwar shekara
A birnin Santanbul ma mutane ne suka taru a kan tituna a jajibirin sabuwar shekarar Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption A birnin Santanbul ma mutane ne suka taru a kan tituna a jajibirin sabuwar shekarar
Dubban mutane ne suka yi dandazo a tsakiyar birnin Paris don gane wa idonsu bikin murnar sabuwar shekara Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption Dubban mutane ne suka yi dandazo a tsakiyar birnin Paris don gane wa idonsu bikin murnar sabuwar shekara
Wasan tartsatin wuta kenan a Paris na murnar sabuwar shekara Hakkin mallakar hoto Reuters
Image caption Wasan tartsatin wuta kenan a Paris na murnar sabuwar shekara
An yi adon fitilu masu haske a London don murnar sabuwar shekarar Hakkin mallakar hoto Getty Images
Image caption An yi adon fitilu masu haske a London don murnar sabuwar shekarar
A Copacabana ma an yi wasan tartsatsin wuta a gabar teku Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption A Copacabana ma an yi wasan tartsatsin wuta a gabar teku

Wasu kuwa sun yi murnar sabuwar shekarar ne ta hanyar yin ninkaya da kuma wasa a ruwa fadin kasashen Turai.

A Faransa ma mutane sun yi ninkaya a ruwa don murnar sabuwar shekarar Hakkin mallakar hoto Reuters
Image caption A Faransa ma mutane sun yi ninkaya a ruwa don murnar sabuwar shekarar
Daruruwan masu ninkaya ne suka yi wasan ruwa a gabar teku a Netherlands Hakkin mallakar hoto Getty Images
Image caption Daruruwan masu ninkaya ne suka yi wasan ruwa a gabar teku a Netherlands
Wani ya diro daga kan gadar Cavour zai zunduma kogin Tiber a Italiya. Hakkin mallakar hoto Reuters
Image caption Wani ya diro daga kan gadar Cavour zai zunduma kogin Tiber a Italiya.
Wasu na murnar sabuwar shekarar a gabar tekun Scarborough na Yorkshire a Birtaniya Hakkin mallakar hoto PA
Image caption Wasu na murnar sabuwar shekarar a gabar tekun Scarborough na Yorkshire a Birtaniya

.

Labarai masu alaka