Takalmin da ke girma
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Bidiyon takalmin da yake girma tare da kafarka

Duk iyaye sun san zafin sayen sabon takalmi saboda yadda takalma ke saurin yi wa yara kadan.

A yanzu wata kungiyar agaji ta samar da wata hanyar taimakawa iyayen da ba su da hali magance wannan matsala.

BBC ta yi duba kan lamarin don ganin ko takalman su na irin aikin da ya dace din.

Labarai masu alaka