Fatana a shekarar 2018

Fatana a shekarar 2018

Mutane da dama suna da fata a wannan sabuwar shekarar ta 2018. Wasu mazauna Abuja babban birnin tarayyar Najeriya, sun bayyana wa BBC irin fatan da suke da shi.