Iran: Me ya sa mutane ke zanga-zanga?
Iran: Me ya sa mutane ke zanga-zanga?
Sama da mutum 20 ne aka kashe a zanga-zanga mafi girma a Iran tun bayan zaben shugaban kasa na 2009. Wakiliyar BBC Rana Rahimpour ta duba mana abinda masu zanga-zangar suke bukata da kuma yadda gwamnati ta maida martani.