Yadda wasu al'ummu ke rayuwar kunci a saman tsauni a China

Yadda wasu al'ummu ke rayuwar kunci a saman tsauni a China

China tana da tsauraran shirye-shiryen don cimma manyan alkawuran da Shugaba Xi Jinping ya dauka na fidda mutum miliyan 43 daga tsananin talauci cikin shekara uku.