Gasar Hikayata: Saurari Labarin Ladidi
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Gasar Hikayata: Saurari Labarin Ladidi

A ci gaba da kawo muku karatun labarai goma sha biyun da suka cancanci yabo daga labaran gasar Hikayata ta bana, a wannan makon za mu kawo muku labarin Ladidi', na Umma Aliyu Musa, Fabriciusstrasse, daga Hamburg a kasar, Jamus.

Aisha Shariff Bappa ce ta karanta labarin.:

Labarai masu alaka