Ka taba ganin yadda ake bikin Sallar Ga-ni a Daura?

Ka taba ganin yadda ake bikin Sallar Ga-ni a Daura?

Bikin Sallar Ga-ni da ake yi a wasu garuruwan Hausa na daga dadaddun bukukuwa da Hausawa suka gada kaka-da-kakanni. Wakilin BBC Ibrahim Isa ya halarci bikin, ga kuma tsarabar da ya tattaro mana.

Bidiyo: Ibrahim Isa, Yusuf Ibrahim Yakasai