Na sha wuya kafin na iya busa sigari— Fati Shu'uma

Na sha wuya kafin na iya busa sigari— Fati Shu'uma

Fitacciyar jarumar Kannywood Fati Shu'uma ta ce duk da ba ta shan sigari ko kayan maye, an sa ta ta sha sigari a wani fim, wanda kuma hakan ya bata matukar wahala.