Kalli gasar kwallon kwando na jihohin tsakiyar Najeriya
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

An shirya gasar kwallon kwando a tsakiyar Najeriya

A jihar Nasarawa dake Arewacin Najeriya wasu tsafin 'yan wasan kwallon kwando da hadin gwiwar hukumar kwallon kwando na jihar, sun hada gasar kwallon kwando da ya shafi jihohin yankin Arewa ta tsakiya domin wanzar da zaman lafiya a tsakanin su.