Tattaunawa da Dan Gwari
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Abin da ya sa nake bangaren ban dariya — Dangwari

Ku latsa alamar lasifika domin sauraren hira da Dangwari

Dangwari Hakkin mallakar hoto Youtube
Image caption Ya ce marigayi Rabilu Musa (Dai Ibro) ne ya sanya masa sha'awar taka rawa a fina-finan Hausa.

Jarumin fina-finan Kannywood Muhammadu Sani Ibrahim Tsiga da aka fi sani da Dangwari ya shaida wa BBC dalilan da suka sa ya rungumin bangaren ban dariya.

Ya ce marigayi Rabilu Musa (Dai Ibro) ne ya sanya masa sha'awar taka rawa a fina-finan Hausa.

Labarai masu alaka