Bidiyon zanga-zangar kungiyar kwadago a Kaduna

Darururuwan 'yan kungiyar kwadago sun gudanar da zanga-zanag a Kaduna domin nuna rashin amincewa da korar ma'aikata 36,000 da gwamnatin jihar ta yi.