Kalubalen mata a harkar siyasa
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Shin mata na fuskantar Kalubale a siyasa?

Masu rajin kare hakkin matan da kuma kungiyoyi a Nigeria na kokawa kan abinda suka kira rashin damawa da matan yadda ya kamata a harkokin siyasa da na shugabanci.