Bidiyon ganawar Zakzaky da 'yan jarida a karon farko a Abuja

Bidiyon ganawar Zakzaky da 'yan jarida a karon farko a Abuja

Shugaban kungiyar 'Yan Uwa Musulmi da aka fi sani da 'yan Shi'a a Najeriya Sheikh Ibrahim El-Zakzaky ya ce ya yi fama da shanyewar barin jiki

Ya bayyana hakan ne yayin da yake ganawa da manema labarai a karon farko ranar Asabar tun bayan da aka kama shi fiye da shekara biyu da suka wuce.