Me ya sa ake ce min Baba kalkuleta?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Gwamnan da ke lissafi da kalkuleta

Gwamnan Jihar Jigawa a arewacin Nigeria Muhammadu Badaru Abubakar ya ce yana amfani da kalkuleta wajen lissafa kudaden da zai kashe, har ma ake masa lakabi da Baba Mai Kalkuleta.

Labarai masu alaka