An cire mata wani katon tsuro a cikinta
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Matar da aka cire wa wani katon tsuro daga cikinta

Kalli yadda likitoci a Birtaniya suka yi tiyatar cirewa wata mata wani tsuro da ya kai nauyin karamin yaro daga cikinta