Ya aka yi mota ta haura kan bene?

Ya aka yi mota ta haura kan bene?

Wata mota da ke gudun tsiya a birnin California na Amurka ta haura kan wani bene bayan da ta tsallake wata katuwar motar bas da ke tafiya.