Ya jama'ar duniya ke kallon Trump?
Ya jama'ar duniya ke kallon Trump?
Ko ka ki shi ko ka so shi, shekarar farko ta Donald Trump a matsayin shugaban Amurka ta bawa mutane da dama mamaki. BBC ta tambayi ra'ayoyin mutane a fadin duniya kan shugabancin Trump cikin shekarar farko.