Kalli yadda George Weah dan marasa galihu ya zama Shugaba

George Weah ya yi rayuwarsa kan mataki uku. Ya taso daga inda ya yi kuruciyarsa a unguwar marasa galihu a Monrovia, sannan kuma sai ya zama shahararran dan kwallo, yanzu kuma ya samu nasarar zama shugaban kasar Liberiya.