'Abin da ya sa na ke sayar da ruwa a Abuja'

'Abin da ya sa na ke sayar da ruwa a Abuja'

Babban birnin Najeriya Abuja na daga birane mafi tsadar zama a Afirka, sai dai duk da haka akawi masu karamin karfi da ke zaune a Birnin har ma su ke wasu sana'o'i. Abubakar na daga masu karamin karfin da ke zaune a Abuja.