Bidiyon muhawarar masana kan wasikar Obasanjo

Bidiyon muhawarar masana kan wasikar Obasanjo

Latsa alamar hoton da ke sama don kallon bidiyon muhawarar masana kan wasikar Obasanjo da ke neman kar Buhari ya sake takarar zama shugaban kasa.