Ta ya ya wata dabba za ta iya tserewa damusa?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Bidiyon yadda za a iya tsere wa damusa idan ta biyo ku

Latsa alamar hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Gada ba za ta taba tsere wa damusa ba, amma tana iya tsira da ranta idan ta rika yin saurin juyawa a lokacin da damusar ke dab da kama ta.

Wannan ne sakamakon wani bincike da ya duba dangantakar dabba mafi gudu a duniya da abin farautarta.

Labarai masu alaka