Budurwa ta auri masoyinta mai ciwon ajali

Wani saurayi da ya ke gadon asibiti yana jiran kwanakin mutuwarsa ya auri wata budurwarsa da suka hadu tun a makarantar sakandare.

Dustin Snyder yana fama da wani na'uin cutar sankara da ba kasafai aka fiya gani ba kuma ba a warkewa.