Yadda ake kashe kudi a lokacin bikin aure

Yadda ake kashe kudi a lokacin bikin aure

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Bikin aure hidima ce da ke janyo kashe makudan kudade ga duk wanda ya tunkaro shi, BBC ta bi matakan da ake kashe kudade a lokacin biki musamman a gidan mata.