Wadanne tambayoyi kuke da su kan tarihin daular Borno?

Fadar Shehun Borno na zamani Hakkin mallakar hoto Getty Images
Image caption Fadar Shehun Borno ta zamani

Ku aiko da tambayoyinku kan wannan batu, BBC kuma za ta aiwatar da bincike daga wajen masana, tare da kawo muku cikakkaiyar makala kan tarihin daular Bornon, wadda tana daya daga cikin manyan daulolin da suka fi dadewa a tarayyar Najeriya da ma Afirka ta yamma.

Labarai masu alaka