Hikayata - Matsalarmu
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Gasar Hikayata - Saurari Labarin 'Matsalarmu'

A ci gaba da kawo muku karatun labaran da suka yi nasarar lashe gasar Hikayata ta bana, muna kan sauraron labarai goma sha biyun da alkalan gasar suka ce sun cancanci yabo.

A wannan makon mun kawo muku labarin "Matsalarmu" na Rashida Shehu Giwa, Bayajida Road, G.R.A, Unguwar Rimi, Kaduna, Najeriya ne.

A'isha Shariff Baffa ce ta karanta labarin.