Nigeria: Dogayen layuka a gidajen mai a Abuja

Dannan wannan hoto na sama don ganin tsawon layin mai a Abuja

Tun farkon watan Disambar bara ake fama da wahalar man fetur a Najeriya. Hakan ya haifar da dogayen layuka a gidajen mai a fadin kasar. Kalli wannan bidiyon domin ganin yadda ake layin mai a Abuja babban birnin kasar.