Kalli rawar sojojin Korea ta Arewa

Kalli rawar sojojin Korea ta Arewa

Sojojin Koriya ta Arewa sun gudanar da wata rawar Sojoji domin nunawa abokan adawarta irin karfinta na Soja. Ana zaman tankiya tsakanin Koriya ta Arewa da Koriya ta kudu wacce Amurka ke goyawa baya.