Ba dole ne a yi rawa da waka a fim ba – Shah Rukh Khan

Ba dole ne a yi rawa da waka a fim ba – Shah Rukh Khan

Babban tauraron fina-finan Indiya Shah Rukh Khan, ya ce ya kamata a sauyawa fina-finan Indiya fasali ta yadda za su dace da masu kallonsu a duk fadin duniya.