Bidiyon 'yan matan da 'ke kai' harin kunar bakin wake

Bidiyon 'yan matan da 'ke kai' harin kunar bakin wake

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Mayakan Boko Haram sun yi amfani da mata da dama wajen kai harin kunar bakin wake fiye da ko wane irin rikici da ya taba faruwa a tarihi.

A nan, Falmata ‘yar shekara 13 ta bayar da labarinta kan yadda aka tilasta mata sanya jigidar bam, har sau biyu… da kuma yadda ta tsira.