Ashe asalin Turawan Birtaniya bakake ne?

Ashe asalin Turawan Birtaniya bakake ne?

Latsa alamar hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Binciken kwarangwal din Mutumin Cheddar ta fasahar DNA ya tabbatar da mutanen Birtaniya na da can bakake ne.