Hikayata: Labarin "Dubu ta Cika"

Hikayata: Labarin "Dubu ta Cika"

Ku latsa alamar hoton da ke sama don sauraro:

A ci gaba da kawo muku karatun labaran da suka yi nasarar lashe gasar Hikayata ta bana, muna kan sauraron labarai 12 da alkalan gasar suka ce sun cancanci yabo.

A wannan mako kuma za mu kawo muku labarin "dubu ta Cika" na Hassana Abdullahi Hunkuyi, Daura da Babban Asibitin Hunkuyi, Karamar Hukumar Kudan, Jihar Kaduna, Najeriya, wanda Fauziyya Kabir Tukur ta karanta.