Shah Rukh Khan ne jarumi na biyu da ya fi kudi a duniya

Shah Rukh Khan ne jarumi na biyu da ya fi kudi a duniya

Tauraron fina-finan nan na Indiya Shah Rukh Khan ya bayyna cewa duk da cewa shi Musulmi ne, ba ya nuna haka a fina-finansa.