Mai askin da 'yan kwallon Premier ke zuwa wajensa aski
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Me ya sa 'yan kwallon Premier ke zuwan wajen Nikky aski?

Nikky dan Ghana ne da ya je Birtaniya ya zama fitaccen mai askin da yake yi wa fitattun 'yan wasan kwallo na Premier 'yan Afirka aski.

Mun bi shi a yayin da ya ziyarci gidajen 'yan wasan don ya yi musu irin askin da suke so, muka kuma tambayi 'yan wasan me ya sa mai askin yake da muhimmanci a wajen su.