Ko 'yan wasan flamingos za su iya doke Kamaru?

Ko 'yan wasan flamingos za su iya doke Kamaru?

'Yan wasan kwallon kafa ta mata ta Najeriya 'yan kasa da shekara 17 Flamingos sun ce sun daura aniyar samun nasarar zuwa gasar kwallon kafa ta duniya da za a yi a Uruguay bana, a karawar da za su yi da Kamaru.