Bidiyon jirgin saman da aka mayar mashaya

Bidiyon jirgin saman da aka mayar mashaya

Ku latsa alamar hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Abincin jirgi ya yi kaurin suna wajen rashin daddadan dandano, sai dai kamfanin jirage na Ethiopia na kokarin sauya hakan ta wata hanya mai kayatarwa.

Bayan da ya gama aikinsa na shawagi a sama, an mayar da wannan tsohon jirgin saman mashaya, inda mutane ke rububin zuwa don shan barasa.