Kasashen da ba a bikin ranar masoya ta Valentine
Kasashen da ba a bikin ranar masoya ta Valentine
A duk ranar 14 ga watan Fabrairun ko wace shekara ana bikin ranar masoya ta duniya wato Valentine, to amma akwai kasashen da suka haramta bikin kwata-kwata.