Wannan ce fuskar baban soyayya Valentine?

Wannan ce fuskar baban soyayya Valentine?

Ka taba tunanin ya fuskar baban soyayya Valentine ta ke? Wani kwararren mai zane-zane ya yi amfani da fasahar zane ta kwamputa ta hanyar amfani da ragowar kasusuwan mutumin da ake tsammani Valantine ne.