Zuma: Shugaban Afirka ta Kudu da ya sha gwagwarmaya

Zuma: Shugaban Afirka ta Kudu da ya sha gwagwarmaya

Jacob Zuma shi ne shugaban Afirka ta Kudu da ya fi janyo ce ce-ku ce tun bayan da aka kawo karshen mulkin tsurarun fararen fata a 1994.