Bacci kawai Buhari yake yi –Wole Soyinka
Bacci kawai Buhari yake yi –Wole Soyinka
Fitaccen marubucin nan dan Najeriya wanda ya samu kyautar Nobel Wole Soyinka ya ce Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari baccinsa kawai yake.
A cewarsa, farkawarsa da wuri ita ce za ta zame wa kasar alheri.