Hikayata: Labarin 'Sanadi'
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Hikayata: Labarin 'Sanadi'

Ku latsa alamar hoton da ke sama don sauraro:

A ci gaba da kawo muku karatun labaran da suka yi nasarar lashe gasar Hikayata ta bana, muna kan kawo muku labarai goma sha biyun da alkalan gasar suka ce sun cancanci yabo.

A wannan mako dai za mu kawo muku labarin "Sanadi" ne, na Asma'u Abdallah Ibrahim, Azhari Murabba Khamsa, Khartoum, Sudan, wanda Aisha Shariff Baffa ta karanta.