Duk abinda namiji ya yi mace ma za ta iya –Hannatu Bashir

Duk abinda namiji ya yi mace ma za ta iya –Hannatu Bashir

Hannatu Bashir na daya daga 'yan matan Kannywood da ke fitowa a fina-finan Hausa, ta ce duk da ba ta da wata Sana'a da ta wuce fim a shirye take ta bar fim din za zarar ta yi aure.