Mutumin da ke rayuwa gida daya da namun daji
Mutumin da ke rayuwa gida daya da namun daji
Ku latsa alamar hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Prakash Amte yana ceto namun dajin da mafarauta suka kashe iyayensu.
A gidan marayun namun dajin da ya bude akwai dawisu da kuraye da damusa.
Amma jami'an kula da gidan namun daji sun ce yana take dokokin kare hakkin namun daji.