Kacici-kacici: Wanne tauraron fim din Black Panther ne ya dace da halayyarka?

Fim din gwaraza na kamfanin Marvel na farko kenan taurarinsa suka kasance bakaken fata, ya kuma yi matukar farin jini har ana sa ran zai kafa tarihi sosai.

Ana kuma yabon fim din da kasancewa wanda ya nuna al'adun bakaken fata a Hollywood.

Manhajar na'urarka ba za ta iya nuna bayanan nan ba.
Kacici-kacici kan fim din Black Panther Kacici-kacici kan fim din Black Panther Wa ye kai a cikin taurarin?
Nemi wanda ka dace da shi a sabon fim gwaraza

Wadanda suka yi aikin

Shiryawa, Yemisi Adegoke, Tsarawa, Olaniyi Adebimpe da Olawale Malomo.

Hakkin mallakar hotuna

Marvel Studios, Getty Images

Aikwa wannan shafi

Labarai masu alaka