Me ya sa El-Rufai ya rusawa Hunkuyi gida?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Me ya sa El-Rufai ya rusawa Hunkuyi gida a Kaduna?

Gwamnatin jihar Kaduna ta ce ta rusa gidan Sanata Sulaiman Hunkuyi ne a jihar saboda ya sabawa ka'ida, da kuma kin biyan kudin harajin kasa ba. Gidan dai shi ne ofishin APC da ke rigima da gwamna El-Rufai.

Labarai masu alaka