Me ya sa matasa ba sa iya magana da Hausa sosai?

Me ya sa matasa ba sa iya magana da Hausa sosai?

Ranar 21 ga watan Fabrairu ita ce ranar bikin harshen uwa ta duniya. BBC ta tattauna da wasu matasa domin jin ko sun iya harshen Hausa sosai.