Yadda ake koya wa sojoji shan jinin maciji

Yadda ake koya wa sojoji shan jinin maciji

Sojojin Amurka da na Korea ta Kudu na koyan yadda za su rayu a cikin daji, a wani atisayen hadin gwiwa da sojojin Thailand.