Kwallon rugby na mata na bunkasa a Ghana

Kwallon rugby na mata na bunkasa a Ghana

Kwallon zari-ruga wato Rugby ba wasa ne da ya shahara a hahiyar Afirka ba, to sai dai Ghana na son bunkasa wasan musamman ma a makarantun mata.